Babban Titin Lardin Alberta No. 41, wanda aka fi sani da Babbar Hanya 41 sannan a hukumance sunansa Buffalo Trail, 686 kilometres (426 mi) babbar titi ne dake arewa maso kudu daga gabashin Alberta, Kanada. Titin ya fara ne daga kan iyakar Amurka a Wild Horse zuwa Babbar Hanya ta 55 a cikin kauyen La Corey arewa daga Bonnyville.[1]
- ↑ "2016 Provincial Highway 1-216 Progress Chart" (PDF). Alberta Transportation. March 2016. Archived (PDF) from the original on November 12, 2016. Retrieved November 12, 2016.